Gwamnatin jihar Kaduna tare da hadin gwiwar Bankin musulunci sun gina makarantun sakandiren kimiyya da fasaha guda shida kan kudi sama da naira biliyan dari bakwai...
Gwamnatin jihar Kaduna ta kori sabbin ma’aikatan ta kimanin 5000 da dauka aiki domin maye gurbin malaman firamare sama da 20 da ta kora a baya...
Kasar Amurka ta bukaci Najeriya da ta sauya dabarun da ta ke amfani da su a yanzu haka wajen yakar yan kungiyar Boko Haram la’akari da...
Rundunar yan sandan kasar nan ta yi nasarar samo sandar majalisar dattijai da wasu bata gari suka dauke ana tsaka da zaman majalisar na jiya Laraba....
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce a halin yanzu tana ajiye da katin zabe na dindindin akalla kusan miliyan 8 da ba...
Gwamnatin Jihar Gombe ta koka kan yadda aikata laifukan fyade suka zamo ruwan dare game Duniya a Jihar musamman ma a kwanakin nan. Gwamnan Jihar Gombe...
Gwamnatin tarayya ta ce zata kafa kwamitin koli da zai riga bata shawarwarin kan kirkire-kirkere fasahar zamani, don inganta bangare a fadin kasar nan. Mataimakin shugaban...
Gamayyar Kungiyar ma’aikatar lafiya ta JOHESU, ta ce a daren jiya Talata ta fara yajin aikin sai baba-ta-gani a fadin kasar nan. Shugaban kungiyar Josiah Biobelemoye...
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Emmanuel Amunike ya bukaci mai horas da kungiyar Gernot Rohr, da ya lalubo hanyoyin yi wa...
Wani kwararren likita anan Kano Dr. Ibrahim Musa, ya ce; cutar rashin tsayawar jini tana iya kisa farat daya, sakamakon hatsarin da cutar ke dauke da...