A yammacin yau Laraba ne dai wani kwamiti da gwamnatin jihar Kano ta kafa da zai tsaftace makarantun gyaran tarbiyya wato na ‘yan mari ya kai...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi saurao lafiya.
A shekarun baya ne hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kai samame a Kwanar Gafan dake kasuwar ‘yan Timatiri a nan Kano. A yayin samamen dai...
Wasu iyayen daliban makarantar sakandiren GGSS Sabon Gida da ke yankin Sharada a nan Kano, sun koka bisa yadda suka ce, mahukuntan makarantar sun bukaci ko...
Yau Laraba Kotun Koli ta fara sauraron daukaka karar da Atiku Abubakar ya shigar a gabanta, yayin da yake kalubalantar nasarar da Shugaba Muhammadu Buhari ya...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano, ta bayyyana cewa, maganganun da wasu mutane ke yadawa na cewa sai matsaloli sun faru an kai kara kotu...
Tun ranar takwas ga watan Oktoban da muke ciki ne shugaban kasa Muhammadu Buhari a lokacin da yake gabatar da kasafin kudi na shekarar 2020 yace...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Tarauni Hafizu kawu ya bayyana cewa, tattalin arzikin Najeriya na dab da bunkasa duk da kukan da wasu ke yi...
A wata tattaunawa da tashar Freedom Radio ta yi da masanin harkokin siyasar duniya Bashir Hayatu Jantile, ya bayyana cewa duk manyan jam’iyyun kasar nan watau...