Download Now A yi sauraro lafiya.
Dokar kafa hukumar bunkasa harkokin ilimi ta jihar Kano ta shekarar dubu biyu da goma sha Tara ta tsallake karatu na biyu a zauren majalisar dokokin...
Tun shekarar 1999 al’ummar jahar Kano suka fara sanin Malam Salihu Sagir Takai bayan dawowa mulkin dumokradiyya a wannan shekarar. Malam Salihu Sagir Takai ya lashe...
Budurwar dai ta hau Baburin Adai-daita sahun ne da zummar za taje gidan su dake Gadon kaya,hawan ta ke da wuya sai ta sami wani fasinja...
Babbar kotun jiha mai lamba takwas karkashin jagorancin mai shari’a Usman na Abba ta zartar da hukuncin kisa akan mutane biyu wanda ta samu da laifin...
A ranar 2 ga watan Disambar shekarar 2019 ne hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA ta bayyana sunan Kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lionel...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Manajan labarai na nan tashar Freedom Radio Malam Abdullateef Abubakar Jos, ya bukaci ‘yan jarida da sauran al’umma da su kara zage dantse wajen gudanar da...
Download Now A yi sauraro lafiya.