

Download Now A yi sauraro lafiya.
Hukumar shirya jarrabawar kammala sakandare ta Afirka ta yamma WAEC ta fitar da sakamakon jarrabawar dalibai dubu casa’in da daya da dari biyu da ashirin da...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Gwamnatin jihar Kano tace ta kammala biyan dukkannin diyyar gidaje da shaguna daya dakatar da aikin Gadar Sama da kasa dake Titin Dangi dake nan Kano....
Shugaban sashen lafiya na karamar hukumar Tofa Alhaji Adda’u Ubale Rano, ya yi kira ga dukkanin ma’aikatan lafiya dake karkashinsa da su kara zage dantse wajen...
Gwamnatin jihar Kano tace ta kammala biyan dukkannin diyyar gidaje da shaguna daya dakatar da aikin Gadar Sama da kasa dake Titin Dangi dake nan Kano....
Gwanatin jihar Kano ta musanta rahoton da wata cibiya mai suna ‘Airvisual’ ta buga, inda ya bayyana birnin Kano a matsayin birni mafi gurabatar mahalli a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Wazirin Dutse Alhaji Bashir Dalhatu murna wanda ya cika shekara saba’in da haihuwa a jijya Alhamis. Muhammadu Buhari y ace...
Iyaye da dama ne suka halarci hukumar da ke binciken dangane da matsalar yawan sace-sacen yara da ake yi fama da shi a jihar kano, ake...
Babban sefeton ‘yan sanda na kasa Mohammed Adamu ya aike da sababin kwamishinoni ‘yan sanda zuwa jihohi bakwai biyo bayan daga linkafar wasu daga cikin kwamishinonin...