Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da wasu daliban makarantar sakandiren kimiyya da fasaha ta garin Dawakin Tofa, sakamakon tarzoma da suka gudanar a daren jiya Juma’a....
Tawagar jami’ai daga fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kawo ziyarar ta’azyya ga mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II yau Asabar a fadarsa. Tawagar...
Gamayyar masu shirya fina-finan Hausa sunyi wani zaman na musamman don kawo gyara a masana’antar. Zaman wanda ya gudana a ranar alhamis din da ta gabata,...
Kungiyar marubuta labarin wasanni ta kasa reshen jihar Kano, ta bayyana rasuwar Kabiru Baleriya, a matsayin wani gibi da za’a dade ba a cike shi ba....
Gwamnatin jihar Kano, zata kashe sama da naira miliyan dari biyar don fara gini tare da samar da sauran kayan ayyuka na gina gurin atisayen Soji...
Wasu daliban makarantun Sakandire a jihar Bauchi sun gudanar da wata zanga-zangar lumana a yau Jumu’a. Masu zanga-zangar dai sun karade tituna daban-daban na jihar Bauchi...
Al’amuran mulki sun tsaya cak a ma’aikatar samar da ruwansha ta jihar Kano, sakamakon rashin biyan ma’aikatan hukumar mafi karashin albashi da hukumar ta gaza biya...
Cibiyar dake dakile cututtuka ta kasar Amurka, CDC ta ce mutanen dake barin gemu da kasumba a fuskar su za su iya kamuwa da cutar Coronavirus....
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da bullar cutar nan mai saurin halakarwa wato Corona Virus wadda aka sauyawa suna zuwa COVID-19 a Najeriya. Ministan lafiya na kasa...
Ku saurari shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 27/02/2020 tare da Adam Sulaiman A yi sauraro lafiya Download Now