Majalisar zartarwa ta jihar Kano, ta amince da kashe naira miliyan 82, don siyan kayan wasanni ga kungiyoyin Kwallon kafa na jihar. Bayanin hakan na kunshe...
Kotun hannayen jari ta kasa shiyyar Kano, ta ja hankalin mutane masu bukatar zuba hannun jari a kamfanoni daban-daban da su tabbatar da sun yi bincike...
Gwamnatin jihar kano ta danganta matsalolin da ake samu a wannan zamani da tsantsar rashin tarbiyyar da iyaye ke gaza baiwa ‘ya’yansu da kuma yawaitar...
Kotun shari’ar masu zuba hannun jari shiyyar jihar kano ta ce daga shekarar 2003 zuwa yau ta karbi korafe-korafe daga wurin jama’a masu kara kan hannun...
Majalisar dokokin Jihar Kano ta bukaci gwamatin jihar Kano da ta gina titin da ya tashi daga Sabon Birni a garin Getso zuwa garin Tabanni da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta sahale wa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kara nada sabbin masu ba shi shawara guda 10 kamar yadda gwamnan ya...
Jaridar Internet ta Kano Focus ta bada horo na musamman ga yan jarida kan bibiyar Labarai ta kafafan sada zumunta a nan Kano. Taron wanda aka...
Kungiyar Kwallon kafa ta Jigawa Golden stars , ta samu galaba akan takwarar ta Wikki Tourist dake jihar Bauchi a wasan firimiya na kasa mako na...
Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi na biyu, ya ja kunnan iyaye wajen tabbatar da suna sauke nauyin da All- subhanawu-wata’ala ya dora a kansu...
Wani lauya a nan kano, Barista Sale Muhammad Turmuzi, ya ce, jama’a suna da ‘yancin yin kiranye ga wakilansu da ke jiran hukuncin kotu, bayan daukara...