Connect with us

Labarai

Barin suma a fuska na kawo Coronavirus

Published

on

Cibiyar dake dakile cututtuka ta kasar Amurka, CDC ta ce mutanen dake barin gemu da kasumba a fuskar su za su iya kamuwa da cutar Coronavirus.

Cibiyar ta fitar da wani rahoto dake nuna bayanin yadda ake iya kamuwa cutar ta Coronavirus ta hanyar barin gashi a fuska, tare da yadda za’a kare kai daga kamuwa da cutar.

Cibiyar ta bayyana hakan ne cikin wani rahoton da ta fitar a kafar yada labarai ta CNN, inda ta ce yadda wasu suke barin gashi a jikin su ba tare da gyara shi ba zai iya sanyawa su kamu da cutar ta Corona.

CDC ta kuma ce yadda wasu ke barin gashi da yawa a fuskar su, ba tare da gyarata ba da fitar da salon aski daban-daban a kan su na iya haddasa kamuwa da cutar.

Labarai masu alaka:

Yadda cutar Corona ta shigo Najeriya

Yadda cutar Corona Virus ta shafi ‘yan Najeriya a kasar China

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 340,746 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!