Kungiyar jama’atu Izalatil Bidi’a Wa’ikamatissunnah mai shalkwata a Kaduna ta bayyana cewa ko kadan batayi na damar zaben shugaban kasa Malam Muhammadu Buhari ba. Shugaban kungiyar...
Tsohon mataimakin sufeton ‘yan sandan kasar nan Muhammad Hadi Zarewa mai ritaya ya bayyana shirin nan na gwamnatin tarayya kan yadda za’a takaita mallakar layukan waya...
An bayyana rashin amfani da fasahar zamani yadda ya kamata a matsayin dalilan da suke habaka rashin tsaro a fadin Nijeriya. Wani masanin halayyar dan adam...
Daga Aminu Halilu Tudun Wada Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya aza harsashin kaddamar da fara ginin kotun daukaka kara wato appeal court na...
Daga Shamsu Da’u Mataimakin shugaban jami’ar Yusuf Maitama Sule yayi kira ga kungiyoyin tsofaffin dalibai da suyi hobbasa wajen taimakon karatun mata tare da samar da...
Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi na biyu ya ja hankalin mutane da suke kalubalanta magangannu da yake kan kare hakkin mata, da su koma...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zayyanu wasu dalilan da suka sanya ba zai tsuma baki kan rikicin masarautar Kano ba. Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne...
Gwamnan zamfara bello matawalle ya rantsar da kwamishinan ma’aikatar ilimi da kuma ma bashi shawara akan tallafin karatu A jiya ne Gwamnan jahar Zamfara Alh. Bello...