Majalisar dokoki ta jihar Kano ta kammala sauraron rahoton kwamitin da ta kafa na bibiyar mu’amalar kudi da aka gudanar a ma’aikatun gwamnatin jihar Kano PAC...
Majalisar zartarwa ta jami’ar kimiyya da fasaha ta Kano dake Wudil ta amince da yin karin kudin makaranta ga dalibai. Yayin zaman majalisar na yau Laraba...
Kasa da mako guda bayan takaddamar data kunno kai , tsakanin mai baiwa shugaban kasa shawara akan harkokin tsaro Janar Babagana Munguno mai ritaya da shugaban...
Ku saurari shirin Kowane Gauta na ranar Talata 25/02/2020 tare da Khalid Shattima Download Now
Ku saurari shirin Inda Ranka na ranar Talata 25/02/2020 tare da Yusuf Ali Abdallah Download Now
Babbar kotun tarayya dake Abuja ta umarci hukumar kwato kadarori ta kasa AMCON da ta karbe harkokin gudanarwar kamfanin Bedko wa fitaccen dan siyasar nan Alhaji...
Wasa ne da zai dau hankalin yan kallo kwarai da gaske a fadin duniya musamman ma ga magoya bayan kungiyoyin biyu da masu sha’awar tamaula duba...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa NAFDAC ta sanar da kama wasu magunguna marasa inganci a kasuwar Muhammadu Abubakar Rimi wato kasuwar Sabon...
Mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC lbrahim Magu ya ce kwalejin hukumar zata samar da kwasa-kwasai kan yadda za a...
Hukumar Kwallon kafa ta kasar Guinea , wato Federation Guinean de Football (FGF) ta roki hukumar Kwallon kafa ta kasa Nigeria Football Federation (NFF), da ta...