Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajantawa al’ummar kauyen Garkida na jihar Adamawa da kungiyar Boko Haram ta kaiwa hari. Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci masu sana’ar sayar da magungunan dabbobi ta jiha da su maida hankali wajen gudanar da kasuwancin su bisa doka da oda....
A yi sauraro lafiya Download Now
A yi sauraro lafiya Download Now
A wannan makon babban labarin da ya mamaye masana’antar Kannywood shi ne zargin yin awon gaba da kudaden marayu da jarumi Yusuf Haruna wanda akafi sani...
Cibiyar nazarin harkokin bankuna da kudi a musulince ta jami’ar Bayero, ta ce da yawa daga cikin kudaden da mutane suke kashewa a wannan lokacin suna...
An kammala gasar cin kofin Kwallon kafa ta matasa ‘yan kasa da shekaru 16, na kasa, mai taken Ramat Cup, na tunawa da tsohon shugaban kasa...
Note: Ana cigaba da sabinta wannan shafi, ku cigaba da bibiya Dalibai guda dari 786 ne jami’ar tarayya ta Dutsen jihar Jigawa, ke bikin yayewa a...
Gwamnatin jihar kano ta yi kira ga al’umma a ko wane mataki da su tashi tsaye domin yaki da cin hanci da rashawa ganin yadda matsalar...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya baiwa Asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano sabbin na’urorin dashen koda, zuciya, Hunhu da kuma hanji domin rage yawan ‘yan...