

Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta samar da wata hukuma da za ta riƙa hana ayyukan barace-barace a jihar Kano. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Cibiyar ƙwararru kan aikin fassara da tafinta ta kasa tce, rashin amfani da harshen uwa wajen koyar da darussa me ya haifar da koma baya a...
Hukumar Zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC da kungiyoyin sufurin ababen hawa sun gudanar da taro don yin bitar yarjejeniyar fahimtar juna da suka rattaba...
Gwamnatin jihar Gombe ta dakatar da albashin ma’aikatan ta 731 sakamakon makarar su zuwa wajen aiki. Wadanda aka kora an kama su da laifin makara a...
Sufeton ƴan sandan ƙasar nan Usman Alkali Baba ya ce nan ba da jimawa ba za a dauki ƙarin kuratan ƴan sanda dubu ashirin a faɗin...