Lauyan gwamnati Barista Mamman Lawal Yusufari ya ce “Kotu ta zauna wanda ake ƙara ya kawo sabbin lauyoyi, tun da sabbin zuwa ne sun buƙaci a...
Kotun shari’ar Musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta ƙi amincewa da bada belin Malam Abduljabbar Kabara. A yayin zaman kotun na yau, sababbin lauyoyin...
Shugaban hukumar kula da inshorar lafiya ta ƙasa reshen jihar kano ya ce kowa zai iya shiga tsarin inshorar lafiya ba sai ma’aikaci ba. Alhaji Aminu...
Majalisar wakilai ta ce za ta binciki musabbabin hauhawar kayan abinci a kasar. Dan majalisa daga jihar Ogun Adekunle Isiaka, ne ya gabatar da bukatar hakan...
Kungiyar kwallon kafa ta FC Sheshe dake nan jihar Kano, ta yi nasarar doke Mazugal Babes da ci 1-0 a gasar Topa Frimiya ta jihar Kano....
A ƙalla makarantun Sakandire na gwamnati da masu zaman kansu 377 ne suka shiga wata gasa wacce wani banki ya san yawa makarantun sakandare na gwamnati...
Zakarun gasar Champion League a kakar wasanni ta 2020/2021 Chelsea na zawarcin dan wasan gaba na Super Eagles da Napoli Victor Osimhen. Osimhen dai ya zura...
Kungiyar kwallon kafa ta Benfica daga kasar Portugal, ta yi nasarar doke Barcelona da ci 3-0 a gasar cin kofin zakarun turai Champions League a ranar...