Kasar masar ta bayyana tsohon mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real-Madrid Carlos Queiroz a matsayin mai horar da ‘yan wasan kasar. Hakan...
Tsohon Dan wasan Manchester united da ya dawo kungiyar a yanzu Cristiano Ronaldo, ya nuna farin cikin sa na ganin shi a cikin ‘yan wasan kungiyar....
Biyo bayan dakatar da wasan neman tikitin buga gasar cin kofin Duniya tsakanin Brazil da Argentina a kalla ‘yan wasan kasar Brazil 8 dake buga gasar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sauke shugaban hukumar yaƙi da safarar bil’adam ta ƙasa NAPTIP Bashir Garba Lado. Sauke Garba Lado na zuwa ne watanni huɗu...
Ƙungiyar masu lalurar Laka a Kano ta koka kan yadda jama’a ke mayar da su saniyar ware ko kuma suke kallonsu a matsayin mabarata. Shugaban kungiyar...
Wani ɗan sanda ya harbe abokin aikinsa a caji ofis na garin Warawa da ke Kano. Al’amarin ya faru ne a ranar Talata da dare, inda...