Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Cristiano Ronaldo ya fara daukan horo a filin Old Trafford

Published

on

Tsohon Dan wasan Manchester united da ya dawo kungiyar a yanzu Cristiano Ronaldo, ya nuna farin cikin sa na ganin shi a cikin ‘yan wasan kungiyar.

Cristiano Ronaldo ya bayyana hakan ne a wani bangare na dawowar sa filin daukar horon kungiyar.

Tunda Ronaldo ya bar Manchester United a shekarar 2009 rabon da ya ziyarci filin daukan horan ta.

Saban Dan wasan na Manchester United da zai ci gaba da saka riga mai lamba 7 ya dawo filin daukan horan a jiya Talata 6 ga Satumbar shekarar 2021, cike da murna a fuskar sa.

Cristiano Ronaldo a jiyan dai ya gana da mai horas da kungiyar Ole Gunnar Solskjaer da kuma abokan wasansa.

A kwai yiwuwar Cristiano Ronaldo ya buga wasan da Manchester united za ta karbi bakuncin Newcastle United a ranar Asabar 11 ga Satumba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!