Kyaftin din Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Ahmad Musa ya ce duk da wasu daga cikin ‘yan wasan Kungiyar sun koma Kungiyoyin su da...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, ta ce samar da makarantun koyar da kiwon lafiya a ƙananan hukumomin da ke wajen birni, zai taimakawa mazauna karkara damar...
A kwana-kwanan nan ne jihar Zamfara ta ɗauki sabbin matakai domin yaƙi da matsalar tsaro ciki kuma har da rufe layukan waya. Gwamnan jihar Zamfara, Bello...
Gwamnan jihar Kaduna Nasir el-Rufai ya yi kira ga hukumar shirya jarabawa ta JAMB, da su daina bawa ƴan Arewa fifikon maki. Gwamnan yace tun bayan...
Hukumar kwallon kafar Turai ta Uefa ta kalubalanci shirin hukumar kwallon kafar Duniya FIFA na gudanar da gasar cin kofin Duniya duk bayan shekaru biyu. Shugaban...
Hukumar kwallon kafar kasar Masar ta sallami mai horar da tawagar ‘yan wasan kwallon kafar ta, Hossam Al-Badry sakamakon ci 1-1 da kasar ta yi da...
Gwamnatin tarayya za ta yi wata ganawa da gamayyar kungiyoyin lafiya na kasar nan JUHESU. Ganawar za ta mayar da hankali wajen tattauna batun tsunduma yajin...