

Bayan fama da jinyar raunin da ya yi, dan wasan tsakiya na kasar Jamus da kungiyar Real Madrid Toni Kroos, ya warware daga jinyar raunin da...
Kungiyar kwallon kwando ta Najeriya D’Tigress ta doke kasar Mali da ci 70 da 59 a ranar Lahadi 26 ga watan Satumbar 2021. Nasarar da kungiyar...
Gwamnatin tarayya ta ce, yan Najeriya sama da dubu dari uku da talatin ne ke zaune a kasashen da ke makwabtaka da kasar nan sakamakon ayyukan...
A ci gaba da gasar cin kofin kasuwar Mariri Mai taken Mariri Cola nut Market Cup da ake Kira da Chairman Cup. A wasan da aka...
Mawaƙin gambarar zamani Busayo Oshakuade ya zargi ƴan’uwansa mawaƙa da yaɗa saƙonin da bai kamata ba, musamman ma wajen aibata ƙasar nan. Fitaccen mawakin gambarar zamani...
Wani matashi mai suna Abdurrahman Abdulkarim ya mayar da wayar salula da ya tsinta ta kimanin Naira dubu sittin. Matashin ɗan unguwar Fagge ne, kuma ɗalibi...