Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Afrobasket: D’Tigress ta lashe gasar

Published

on

Kungiyar kwallon kwando ta Najeriya D’Tigress ta doke kasar Mali da ci 70 da 59 a ranar Lahadi 26 ga watan Satumbar 2021.

Nasarar da kungiyar ta yi ya bata damar lashe gasar AfroBasket ta shekarar 2021 da aka buga a Yaoundé na kasar Kamaru.

D’Tigress a jumullace ta lashe gasar ta Afrobasket ta Mata karo 3.

Tunda fari a zagayen farko na wasan D’ Tigress ta samu maki 22 akan Mali da maki 11

Inda a zagaye na biyu Mali ta yi yunkurin samun maki 13 da 9 akan tawagar D’Tigress.

Kazalika a zagaye na karshe D’Tigress ta samu maki 70 akan Mali da 59 wanda hakan ya bata damar lashe gasar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!