Gwamnatin jihar Kano ta ce a mako mai zuwa za ta bawa yan wasan Kano dake buga wasannin kwallon kafa daban-daban ajin Matasa su 44 Kudi...
Farashin Bitcoin ya sake fadowa tare da shafe daruruwan miliyoyi kudaden daga kasuwannin cryptocurrency. Lamarin dai ya jefa mafi yawancin ‘yan kasuwar Bitcoin din cikin firgici....
Hukumar kwallon kafar Afirka CAF ta fitar da jadawalin ci gaba da gasar cin kofin zakarun kungiyoyin kwallon kafar Africa a yau Laraba 27 ga watan...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta yi rashin nasara da ci 1-0 a hannun tawagar Rayo Vallecano a wasan gasar La Liga da suka buga a...
Farashin Bitcoin ya sake fadowa tare da shafe daruruwan miliyoyi kudaden daga kasuwannin cryptocurrency. Lamarin dai ya jefa mafi yawancin ‘yan kasuwar Bitcoin din cikin firgici....
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta inganta wasan kwallon kafa mai taken 5 a side a jihar. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana...
Cibiyar hada-hadar al’amuran banki a Jami’ar Bayero da ke Kano, ta ce sai shugabanni sun bada kariya ga dukiyar al’umma sannan za a samu ci gaba....
Akalla ‘yan wasa 124, ne ake sa ran zasu fafata a gasar Kwallon Tennis ta Dala Hard Court , da zata gudana a birnin Kano Najeriya...
Masu tsaron raga: Courtois da Lunin da Fuidias. Masu tsaron baya sun hadar da: Carvajal da E. Militão da Alaba da Vallejo da Nacho da Marcelo...