Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Zamu inganta wasan kwallon kafa na 5 a side a Kano – Ganduje

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta inganta wasan kwallon kafa mai taken 5 a side a jihar.

Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan a yau Laraba 27 ga watan Oktobar 2021, yayin da yake ganawa da yan wasan kwallon kafa na Kano a gidan Gwamnatin jihar.

Ya ce, “wasannin kwallon kafa na 5 a side wasa ne da ya mata a ce al’ummar jihar Kano sun yi fice a kan sa duba da yadda suke gudanar da al’amuran wasannin na kwallon kafa”.

Ya ce yanzu haka gwamnati na nan na gudanar da aikace-aikace na musamman a filin wasa na Kano Pillars dake kofar Mata domin ganin kungiyar ta dawo ci gaba da wasanninta a gida.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!