Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Laliga: Yanzu-Yanzu Rayo Vallecano ta doke Barcelona da ci 1-0

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta yi rashin nasara da ci 1-0 a hannun tawagar Rayo Vallecano a wasan gasar La Liga da suka buga a ranar Laraba 27 ga Oktoban 2021.

Wasan dai na zuwa ne kwanaki kadan bayan rashin nasarar da Barcelona ta yi a hannun Real Madrid a wasan hamayya na El Clasico da ci 2-1 a ranar Lahadi da ta gabata.

Dan wasa Falcao ne ya zurawa kungiyarsa ta Vallecano kwallo a minti na (30′) da wasan.

Sai dai dab da za’a tashi daga wasan Depay ya gaza zurawa Barcelona kwallo a bugun daga kai sai mai tsaran gida a minti na 72.

Da wannnan saka mako Barcelona ta kara komawa kasa a teburin gasar La Liga a mataki na 9 da maki 15.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!