

ƙungiyar masu sayar da iskar gas anan Kano ta alakanta tashin farashin iskar gas da yadda darajar naira ke karyewa dala kuma ke ƙara tsada a...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule ce za ta bude tsangayar koyar da aikin lafiya a Jami’ar a shekara mai kamawa ta 2022. Shugaban Jami’ar Farfesa Mukhtar Atiku...
Wasannin da za’a buga yau 3 ga watan Nuwambar 2021 a gasar cin kofin zakarun Turai ta Champions League. Group A Manchester City da Club Brugge...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United da ke kasar Ingila sun tashi wasa 2 da 2 da kungiyar kwallon kafa ta Atalanta da ke kasar Italiya...
Gwamnatin tarayya ta ce, Najeriya ba ta cikin jerin ƙasashen da ake cin zarafin ƴan jarida a yanzu. Ministan shari’a kuma atoni janar na ƙasa Abubakar...
Masarautar Ƙaraye ta yi Allah wadai da wani labari da ake yaɗawa a kafar sada zumunta cewar wai ƴan ta’adda daga jihohin Katsina da Zamfara sun...