Ƙungiyar malaman makarantu ta ƙasa NUT ta ce, sama da malamai ɗari takwas ne suka rasa rayukan su sanadiyyar ayyukan ta’addanci a sassan ƙasar nan. Shugaban...
Hukumar ƙwallon Volley ball ta Najeriya ta gayyaci ‘yan wasa daga rukunin matasa ‘yan kasa da shekaru 19 zuwa 20, sansanin daukar horo a Kaduna. Najeriya...
Kungiyar kwallon ta Barcelona za ta gabatar da Xavi Hernandez a matsayin sabon mai horas da ‘yan wasan ta a gaban dubban magoya bayanta a ranar...
Ministan Matasa da wasanni na kasa Sunday Dare, ya ce jihar Kano ce za ta karɓi baƙuncin gasar wasanni ta Najeriya mai taken National Youth Game...
Kungiyar kwallon kafa ta Norwich City dake kasar Ingila ta sallami mai horar da ‘yan wasan ta Daniel Farke. Norwich dai ta sallami mai horarwar ne...
Gwamnatin tarayya ta bukaci gwamnatin jihar Kano data kara rubanya kokarin da take wajen inganta harkokin wasanni ga matasa a fadin jihar. Ministan harkokin matasa da...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta chasa abokiyar hamayyar ta Manchester United har gida da ci 2-0 a gasar Firimiyar kasar Ingila. Manchester United ta...