Bidiyo
2023 Ni Ganduje zai yiwa Handing Over – Sha’aban Sharaɗa
A ƙarshen mako, wakilinmu Bashir Sharfaɗi ya tambayi Ɗan Takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar ADP Sha’aban Ibrahim Sharaɗa, shin ko me ya sa yake cika baki cewa shi zai lashe zaɓe?
Wai me Sha’aban ya taka ne?
Labarai Masu Alaka:
Zan yi farin cikin zama gwamnan Kano – Sha’aban Sharaɗa
Abin da zan sa gaba idan na zama Sanata – Kawu Sumaila
An bar Kano ta kudu a baya saboda rashin ƙwaƙƙwaran wakilci – Kawu Sumaila
Ga amsar da ya bashi a wannan bidiyo.
Cikakkiyar tattaunawar zata zo muku a gobe Laraba idan Allah ya kaimu.
You must be logged in to post a comment Login