Siyasa
2023: Wa ku ke ganin zai gaji buzun Buhari a jam’iyyar APC
![](https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2022/04/Polish_20220412_110701252.jpg)
Tuni dai wasu jiga-jigan yan siyasar Najeriya suka fara bayyana kudurin su na tsayawa takarar shugabancin kasar.
Wannan ya nuna karara yadda suke yunkurin gadar kujerar da shugaba Muhammadu Buhari ke kai a yanzu.
Tuni dai hankula suka koma kan ko wanene zai gaji kujerar shugabancin Najeriyar.
Ga kadan daga cikin su:
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
Farfesa Yemi Osinbajo
Yahya Bello
Rotimi Amechi
You must be logged in to post a comment Login