Labarai
Jam’iyar ADC a Kano ta musanta janye takararta da ake yadawa a kafafen sadarwa

Masu ruwa da tsaki a Jam’iyyar ADC a Kano sun barranta kansu da rade radin da wasu ke yi kan cewa Dan takarar gwamna a Jam’iyyar Malam Ibrahim Khalil, ya janye takarar sa tare da marawa wata Jam’iyya baya.
Dan takarar mataimakin Gwamna a Jam’iyyar Dakta Aminu Abdurrahman Anas ne ya bayyana hakan a zantawarsa da Manema Labarai, da yammacin jiya Talata, inda ya bukaci al’umma da su yi watsi da rade-radin.
Dakta Aminu Abdurrahman Anas Kenan Mataimakin Dan Takarar Gwamnan Kano a Jam’iyyar ADC
Rahoton:Ahmad Muhammad Lawan
You must be logged in to post a comment Login