Connect with us

Labarai

Dole ƴan Najeriya sun samu tsaro ta kowane hali Babban Hafsa

Published

on

Babban hafsan tsaron Najeriya Janar Olufemi Oluyede ya buƙaci dakarun tsaro su ƙara ƙaimi wajen yaƙi da ƴanbindiga a jihohin arewa maso yamma, inda ya nanata cewa dole a tabbatar  da ƴan Najeriya sun samu tsaro ta kowane hali.

 

Janar Oluyede ya bayyana haka a ziyarar da ya kai wa sojojin da suke aiki na musamman na watau Operation Fansan Yamma a garin Gusau da ke jihar Zamfara.

 

Hafsan ya bayyana shirin rundunar tsaron Najeriya na kawo ƙarshen matsalolin ƴanbindiga a jihohin arewa ta yamma, inda ya ƙara da cewa idan aka cigaba da matsa wa ƴanbindigar lamba ne za a samu sauƙi da zaman lafiyar da ake buƙata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!