Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Fitacciyar ‘yar jarida Zainab Umar Ubale ta rasu

Published

on

Fitacciyar ‘yar jaridar nan da ke gidan rediyon Rahama a nan Kano, Hajiya Zainab Umar Ubale ta rasu a da safiyar yau Laraba 22 ga watan Mayu 2019.

Marigayiya Zainab Umar Ubale ta rasu ne a dalilin haihuwa.

An kuma gudanar da jana’izar ta a unguwar Shagari Quaters da ke nan birnin Kano da misalin karfe 3:00 na yamma inda al’umma da dama suka halarci jana’izarta.

Ta kuma rasu ne ta bar mai gidanta da ‘ya’ya hudu.

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!