Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Asibitin kashi na Dala ya fadakar da dalibai illar gobara

Published

on

Daliban makarantar sakandiren Dala

Asibitin kashi na Dala ya ci gaba da shirya gangamin taron wayar da kan Al umma akan yanda za a dakile tashin gobara.

Mahukuntan kashin asibitin Sun kai ziyara makarantar sakandire ta yammata dake unguwar Gwammaja wato G G C Dala.

Da take jawabi a yayin taron shugabar dawagar likitocin Dr Hadiza malariya Sulaiman ta bayyana cewar sakamakom karatowar sanyi ya zama wajibi a kula da yanayin yanda za ayi amfani da wuta .

Dr Hadiza sulaiman ta kuma bayyana cewar gobara tana salwantar da rayuka da dukiyoyi tana kuma nakasa mutane ta kuma umarci daliban da koyar da yan uwansu na gida wannan bitar dan ganin an dakile tashin gobara.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!