Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

A ci gaba da hakuri sauki na nan zuwa – Buhari

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kuɗin shekara mai zuwa ta 2021 da ya tasamma sama da tiriliyan goma sha uku wanda ya yiwa take da farfaɗo da tattalin arziƙin ƙasar nan.

 

Yayin da yake gabatar da kasafin kuɗin shugaba Buhari ya ce, zai ɗora da shirin sa da ya faro tun a shekarar da ta gabata na tsame ƴan Najeriya miliyan ɗari daga talauci wanda ake sa rai nan da shekaru goma masu zuwa.

 

To sai dai wasu ƴan Najeriya na cewa basu gani a ƙasa ba, yayin da wasu ke cewar kasafin kuɗin bana na tiriliyan goma ya gamu da cikas, musamman na cutar Corona da ta tilasta rage shi, a don haka bai kyautu shugaban ya yo kasafin da ya zarce na bana ba a shekara mai zuwa.

 

Wannan ita ce tambayar da na yiwa mai magana da yawun shugaban ƙasar Malam Garba Shehu ga kuma amsar da ya bani.

Labarai masu alaka:

Buhari ya raba tallafi ga wadanda ambaliya ta shafa a Jigawa

Gwamna Zulum ya nemi shugaba Buhari ya gayyato sojojin Chadi don yaki da BH

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!