Connect with us

Jigawa

Buhari ya raba tallafi ga wadanda ambaliya ta shafa a Jigawa

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce zata ci gaba da kokari matuka wajen tallafawa al’ummar kasar nan musamman wadanda wani ibtila’I ya fada musu.
Ministar ma’aikatar jin kai da kare aukuwar ibtila’I Sadiya Umar Faruk ce ta bayyana hakan a lokacin da ta kai wa wasu daga cikin al’ummar jihar Jigawa tallafi, bayan da suka gamu da ibtila’in ambaliyar ruwa jihar.
Sadiya Umar Faruk ta ce sun kai tallafin kayyaki da suka hadar da katifu da kayan abinci da sauransu.

Hotuna daga wurin rabon:

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!