Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

A lalubo mana wanda zai horas da Super Falcons – NFF

Published

on

Shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa NFF, Amaju Pinnick, ya baiwa wani kamfani kwangilar samar da mai horas wa wanda zai jagoranci kungiyar kwallon kafa ta mata Super Falcons da kungiyoyin ‘yan kasa da shekaru 23 da kuma ‘yan kasa da shekaru 20 tare da ‘yan kasa da shekaru 17.

Kungiyar dai ta Super Falcons ta kasance ba tare da mai horaswa ba, tun sa’ilin da Thomas Dennerby ya yi murabus shekara daya da ta gabata kan zargin rashin cika masa hakkokin aikin sa.

Amaju Pinnick, ya ce, “Za mu yi iya bakin kokarin mu waje ganin an samu gogaggen mai horaswa ga kungiyar ta Super Falcons, duba da kasancewarta a matsayin ta na babbar kungiyar kwallon kafa ta mata a nahiyar Afrika”.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!