Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Barcelona za ta ci gaba da rike kambunta batare da Messi ba -Luka Modric

Published

on

Dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Luka Modric ya ce ya na da tabbacin cewa kungiyar kwallon kafa ta Barcelona za ta ci gaba da rike kambun ta ko da dan wasan kungiyar Lionel Messi ba ya nan.
Modrid ya kuma ce ko da dan wasan kungiyar Real Madrid Cristiano Ronaldo, da ya bar kungiyar a baya ta ci gaba da samun nasarori.
Ya kuma ce a kakar wasannin da ta gabata kungiyar ta Madrid ce ta samu nasarar daukan gasar LaLigar kasar ta Spaniya ba tare da tsohon dan wasanta ba Cristiano Ronaldo, wanda ya sauya sheka zuwa Juventus a shekakarar 2018.
Luka Modric ya kuma ce tun da dan wasan kungiyar ta Bacerlona Lional Messi ya bukaci sauya sheka kawai su kyale shi ya tafi kamar yadda ya bukata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!