Connect with us

Tarihi da Al'adu

A ranar 21 ga watan Yulin shekarar 2014 ne Ban KI-Moon da John Kerry suka isa birnin Cairo don tattauna yadda za’a kawo karshen rikicin isra’ila da Hamas

Published

on

A ranar 21 ga watan Yulin shekarar 2014 ne babban Sakatare na Majalisar dinkin Duniya Ban KI-Moon tare da Sakataren harkokin cikin gida na Amurka John Kerry su ka isa birnin Kairo na kasar Egypt don tattaunawa yadda za kawo karshen wani rikici tsakaninIsra’ila da Hamas na tsawon makonni biyu, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar Falasdinawa 508 da Isra’ilawa 20, tare da raba dubban mutanen Zirin Gaza da gidajensu.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 340,961 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!