Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Abba Kabir Yusuf ya lashe zaben gwamnan Kano

Published

on

Da safiyar wannan rana ta Litinin ne INEC ta ayyana Abba Kabir Yusuf  a matsayin gwamnan Jihar Kano.

Jami’in da ke kula da zaben gwamna a jihar Farfesa Lawal Suleiman Bilbis ne ya ayyana Abba Kabir Yusuf a matsayin wanda ya sami nasarar lashe zaben gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar NNPP.

Hakan dai ya biyo bayan samun kuri’u mafi rinjaye da tafi ta sauran ‘yan takarkarar manyan jam’iyyu biyu ne, wato APC da kuma PDP.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!