Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Abin da ya sa aka sauya Kwamishinan ƴan sandan Kano

Published

on

A makon da ya gabata ne aka sauya Kwamishinan ƴan sandan Kano Abubakar Lawan, biyo bayan zarginsa da rashawa.

Bayanan da Freedom Radio ta samu sun ce, tun a ziyarar da Babban Sufeton ƴan sanda ya kawo Kano ne jami’an rundunar suka soma yi masa ƙorafi.

Ƴan sandan sun zargi Kwamishinan da tilasta musu kawo kuɗaɗe ba gaira ba dalili.

Wasu ƴan sandan sun riƙa yaɗa hotunan Kwamishinan tare da kira ga a kawo musu ɗauki.

Ga wasu hotunan.

Rahotonni sun ce tuni aka kafa kwamitin bincike kan zarge-zargen da aka yi masa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!