Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Abin da ya sanya aka ɗage zaɓe a wasu ƙananan hukumomin Kaduna

Published

on

Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kaduna ta dage zaben shugabannin kananan hukumomi da kansiloli.

Shugabar hukumar Saratu Audu ce ta sanar da dage zaben a kananan hukumomin jihar 4.

Ta ce, an dage zaben sakamakon matsalolin tsaro da suka addabi kananan hukomomin.

Hajiya Saratu ta ce kananan hukumomim da abin ya shafa sun hadar da Brinin Gwari, Chikun, Kajuru da Zango Kataf.

A cewar ta, inda za a gudanar da zaben a kananan hukumomin da abin ya shafa a ranar 25 ga Satumbar 2021.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!