Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Abubuwan da ya kamata ku sani don karɓar Katin Zaɓenku a Kano – INEC

Published

on

Yayin da hukumar INEC ke ci gaba da raba katunan zaɓe ga jama’a a Kano, Freedom Radio ta zanta da kakakin hukumar na Kano, kan abubuwan da ya kamata jama’a su sani domin karɓar katun nasu.

Mun kuma tambaye shi kan cunkoson da ake samu a ofisoshinsu na ƙananan hukumomi, dama shin yaushe za a soma rabawa a mazaɓu?

Ga tattaunawar a nan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!