Labaran Wasanni
AFCON 2021: Yadda aka raba kyautuka ga ‘yan wasan da suka nuna bajinta
Yadda rabon kyautuka ya kasance a gasar AFCON da kasar Senegal ta lashe, bayan doke Masar (Egypt) a ranar Lahadi 6 ga watan Fabrairun 2022.
Sadio Mané daga kasar Senegal ne gwarzan dan wasa.
Vincent Aboubakar daga kasar Camaroon ne ya fi kowa zura kwallo da kwallaye 8 hakan yasa ya lashe takalmin zinari.
Édouarndy daga kasar Senegal shima shine ya lashe kyautar gwarzan mai tsaran taga.
Mene ra’ayinku akai?
You must be logged in to post a comment Login