Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Akwai yiwuwar samun karuwar barkewar cutuka Shan Inna

Published

on

Hukumar lafiya ta duniya wato WHO da Asusun kula da kananan yara na majaliasar dinkin duniya wato UNICEF sun yi gargadin cewa akwai yiwuwar samun karuwar barkewar cutukan Shan Inna da Kyanda da sauran su a Nijeriya saboda koma baya da aka samu na yi wa yara rigakafin cutukan.

Ga rahoto Al’amin Sulaiman Muhammad kan wannan batu.

Danna alamar play domin sauraron rahoton

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/05/WHO-UNICEF-AN-TASHI-LAFIYA-01-05-2023.mp3?_=1
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!