Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Allah ya yiwa shugaban hukumar kashe gobara ta jihar Kano rasuwa

Published

on

Allah ya yiwa shugaban hukumar kashe gobara ta jihar Kano Alhaji Sagir Madaki mai kimanin shekaru hamsin da shida a duniya, sakamakon gajeriyar rashin lafiya da yayi.

Marigayi Sagir Madaki ya rasu ne a Asibitin Aminu Kano a yau , kuma za’ayi jana’izarsa a yanzu haka kamar yadda addinin musulunci ya tanada.

Marigayi Sagir Madaki ya rsu  yabar mata guda da kuma ‘yaya bakwai kamar yadda mai magana da yawun hukumar ta jihar Kano Muhammad Ibrahim Sa’ida ya tabbatarwa wakilin gidan Redio freedom Abdulkarim Muhammad Abdulkarim Tukuntawa a lokacin da yake zantawa dashi ta wayar tarho da yammacin yau Talata.

Muna da cikakken bayani a labarum na Muleka mu gano

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!