Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Al’umma su dinga yawan bada sadaka Dr, Bashir Aliyu Umar

Published

on

Limamin Masallacin juma’a na Alfur’an dake Nassarawa GRA Dakta Bashir Aliyu Umar yaja hankalin al’umma da su mai da hankalin wajen layya da kuma bada sadaka ga mabukata.

Dakta ya ce al’ummar jihar nan sun shiga wani yanayi na rashin babu shiyasa suke kira da masu kudin mu su taimakawa al’umma kuma wanna  layya koyi ne da Mazon Allah S.A.W.

Dakta Bashir Aliyu Umar ya bayyana haka ne lokacin da yake gabatar da hudubar sallar idi.

Ya Kara da cewa ya kamata al’ummar musulmi su rika yiwa kasa addu’a domin samun saukin wannan cutar ta COVID-19 da take samun al’ummar duniya baki daya.

Wakilin my Shamsu Dau Abdullahi ya rawaito cewa al’ummar da dama Suka samu sallar idi.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!