Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ambaliyar ruwa ta rushe fiye da gidaje 35 a Kwara

Published

on

Wani mamakon ruwan sama da aka tafka  a yankin Igbonna da ke karamar hukumar Oyun ta jihar Kwara ya yi awon gaba da fiye da gidaje aƙalla.

Rahotonni sun bayyana cewa, lamarin ya faru ne a ranar Alhamis din da ta gabata.

Mai magana da yawun hukumar kashe gobara ta jihar Kwara, Hassan Adekunle, ya tabbatarwa manema labarai afkuwar lamarin a ranar Juma’a, kamar yadda Jaridar Punch ta ruwaito.

Ya kara da cewa, ruwan saman ya ɗaiɗaita mutane da dama wanda ya sa kuma suka rasa matsugunansu.

jami’in ya kuma ce, ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka yi a yankin ya yi mummunar illa ga al’umma.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!