Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

An ɗaga likkafar ƴan sanda sama da 300 a Kaduna

Published

on

Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta yi ƙarin girma ga jami’anta ɗari uku da casa’in da biyar.

Da yake jawabi yayin ƙarin girman Kwamishinan ƴan sandan jihar Umar Musa Mutu ya ce, jajircewar jami’an ce ta sanya aka ɗaga likkafarsu zuwa gaba.

Sannan ya hore su da su ƙara zage dantse a yayin da suke gudanar da aikinsu na tabbatar da doka da oda a tsakanin al’umma.

Ku kalli wasu hotuna yayi ƙarawa ƴan sandan matsayi.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!