Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

An Bada Belin Kosan Waka

Published

on


Kotu mai lamba 72 dake Nomansland a Kano, ta bayar da belin mawakin siyasar nan na jihar Katsina mai suna Muhammadu Buhari wanda aka fi sani da “Kosan Waka”.

Tun da farko dai ‘yan sanda ne suka kama mawakin a ranar Talata, 4 ga watan nan Fabrairu a can jihar Katsina suka kuma taho da shi zuwa Kano.

 

Rahotanin sun bayyana cewar, an gurfanar da mawakin a gaban kotun bisa zargin fitar da wata waka mai taken “A wanki gara” da ake zargin ya ci zarafin gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje a cikin ta.

Hukuncin kotu ba zai hana mu lallasa Madrid ba – Guardiola

Ganduje zai fara gurfanar da iyayen almajirai masu bara a gaban kotu

Kotu ta shawarci masu zuba hannun jari a Kano

A zaman kotun na wannan makon kotun ta bada belinsa a hannun ‘yan majalisun kananna hukumomin Kumbotso da Gezawa dake jihar Kano.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!