Connect with us

Labarai

An bada belin wadanda ake zargi da sanya wa Zainab Aliyu kwaya a jaka

Published

on

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta bayyana takaicin ta kan yadda tace kotu ta bayar da belin wadanda ake zargi da sanyawa matashiyar nan Zainab Aliyu kwaya a cikin jakarta.

Shugaban hukumar ta NDLEA reshen jihar Kano, Dakta Ibrahim Abdul ne ya bayyana hakan ta cikin shirin Barka da Hansti na Freedom Radio.

Ya kara da cewa, suna fuskantar kalubale da dama wajen yaki da miyagun kwayoyi a Kano, ciki kuwa harda gudummuwar da wasu alkalai ke bayarwa wadda ke kara ta’azzara yawaitar sha da fataucin miyagun kwayoyin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!