Connect with us

Coronavirus

An samu karin masu Corona 643 a Najeriya

Published

on

An samu karin mutum 643 wadanda aka gano suna dauke da cutar Corona a jihohi 18 na kasar nan, da kuma birnin tarayya Abuja.

Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ita ce ta sanar da hakan a daren Talata ta shafinta na Twitter.

Zuwa yanzu mutum 34,259 ne aka tabbatar sun kamu da cutar a Najeriya, mutum 13,999 daga ciki sun warke, sai mutum 760 da suka rasa ransu sanadiyyar ta.

Masu cutar Corona 19,500 ne ke ci gaba da jiyyar cutar yanzu haka, a Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!