Connect with us

Labarai

An tsaurara matakan tsaro a zaman majalisar Kano na yau

Published

on

An dauki matakan tsaro a harabar majalisar dokoki ta Kano a dazu bayan da jami’an tsaro suka mamaye majalisar

Wakilin mu na majalisar dokoki Awwal Hassan Fagge ya rawaito cewar jami’an tsaro sun cika duk kofofin shiga majalisar.

Sai dai y ace hakan bay a rasa nasaba da dakatar da wasu daga cikin ‘yan majalisar suka yi a zaman majalisar na makon jiya.

A binciken da yayi ya ce ana hasashen ko magoya bayan wadanda aka dakatar din ka iya yin zanga-zanga a harabar majalisar dokoki ta Kano.

Ka zalika a yayin zaman majalisar an karantu rahotan kwamitin bibiyar kudaden da ma’aikatu ke kashe wa.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,452 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!