Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An gano gawar Dattijo a rijiya bayan ya yi kwana 6 da rasuwa

Published

on

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani Dattijo mai suna Rabi’u wanda kuma akafi sani da Na Allah Siraka, bayan da ya kwashe kwanaki shida a cikin rijiyar gidansa.

Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar Saminu Yusuf Abdullahi, ne ya sanar da hakan, ta cikin wani sakon murya da ya aiko wa Freedom Radio.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!