Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An kama mai sayar da jabun lambobin babura a Kano

Published

on

Hukumar tattara haraji ta jihar Kano ta kama wani mutum bisa zarginsa da sayarda lambobin baburan adaidaita sahu da babura mai kafa biyu na bogi.

Mai magana da yawun hukumar Rabi’u Sale Rimin Gado, ya bayyana hakan ga manema labarai a ofishin hukumar dake nan Kano.

Ya ce, an dai kama mutumin mai suna Ibrahim Sale Darki dauke da lambobin da yawansu ya kai 208.

“Kudin lambobin sun kai Naira miliyan Biyu da Dubu dari Biyu, za kuma mu mika wanda ake zargin ga jami’an ‘yansanda domin fadada bincike,” a cewar Rimin Gado.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!