Connect with us

Labarai

An kama mai taimakawa gwamna da zargin satar ƙarafan digar jirgi

Published

on

Rundunar ƴan sandan jihar Nassarawa ta kama ɗaya daga cikin masu taimakawa gwamnan jihar da laifin satar ƙarafan digar jirgi.

Rahotanni sun ce mutumin mai suna Yusuf Abubakar Musa ɗaya ne daga cikin masu taimakawa gwamnan jihar Nassarawa, Injiniya Abdullahi Sule.

Kwmaishinan ƴan sandan jihar Bola Longe ne ya yi holen Yusuf Abubakar Musa tare da wasu mutane 16 a shalkwatar ƴan sanda da ke garin Lafiya, babban birnin jihar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!